Le talisman brisé: le podcast en français-hausa
Français Facile - RFIwasan kwaikwayo na rediyo da aka kasa gida 25 cikin mintuna bakwai-bakwai a cikin harsuna biyu, don saurare a cikin Faransanci da kuma harshen gida, jigon labarin shine bin diddigi da matsalolin da yan sanda ke fuskanta yayin da suke aikin bincike.
- Nombre d'épisodes: 24
- Dernier épisode: 2022-11-11
- Culture et société